Intro
Ooooooh ooooooh
Eeeeeeh eeeh
We worship you Jesus
Verse 1
In da yesu bana jin tsoro
Bana jin tsoro
Ni bana fargaba 2x
Ai ko su hamsin ne
Ai ko su dari ne
Bana jin tsoro
Ni bana fargaba 2x
Chorus
Inda da yesu bana jin tsoro
Bana jin tsoro
Ni bana fargaba 4x
Ai ko su hamsin ne
Ai ko su dari ne
Bana jin tsoro
Ni bana fargaba 4x
Verse 2
If the lord is on my side
Who can be against me
Response :no one
If the lord is on my way
Whom shall I fear
Response :no one
Ni bana jin tsoro
Tun da yesu yana nan
Bana jin tsoro
Tun da yesu yana nan
In da yesu a rai na....
Nice song